Musulunci a Najeriya
![]() Mutane sama da 154,000,000 yan Najeriya musulmai ne kenan sama da rabin yan kasar wato 70% ne ke bin tafarkin addinin Musulunci. Mafi yawan musulman Najeriya mabiya Sunnah ne, Duk da haka da akwai mabiya Dariku da Shi'a marasa rinjaye a wadansu daga cikin biranen kasar kamar Zariya, Borno, Neja, Sokoto, Kano da dai sauran su. Duba Shi'a a Najeriya. Mafi yawan musulman Nigeria mazauna ne na bangaren arewacin kasar, sannan akwai adadin mabiyan musulunci a yankin kudu maso gamma na kasar Nigeria. Akwai kadan daga mabiya Ahmadiyya darikar da ta fara a karni na 19 a kasar Indiya. Kungiyar da take bincike akan harkokin addinai ta Duniya wato Pew Forum on religious diversity tace kash 12%. Na musulman Najeriya mabiya Shi'a ne, yayin da 3% ke bin Ahmadiyya. Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
ManazartaInformation related to Musulunci a Najeriya |
Portal di Ensiklopedia Dunia