A cikin shekarar ta 2017, mpox ya sake ɓulla a cikin mutane a Najeriya bayan shekaru 39. [1] Ya zuwa karshen shekarar 2017, an samu a kalla mutane 115 da aka tabbatar sun kamu da cutar. [2]
Tarihi
Mpox a cikin 1971
Lokacin da aka gano cutar ta farko na ɗan adam a cikin DRC, Laberiya da Sierre Leone a cikin shekarar 1970, ba a sami bullar cutar ba a Najeriya, kuma binciken da aka yi na wasu namun daji da ba na ɗan adam ba a Najeriya ba a gano wata cutar mpox ba. [3] An fara gano kararraki biyu na mpox a Najeriya a cikin shekarar 1971. [4] Ɓullar cutar farko ita ce mace 'yar shekara huɗu, wacce ta fara a ranar 9 ga watan Afrilu. [5]
Ɓarkewar Cutar a shekarar 2017
A cikin shekarar ta 2017, mpox ta sake fitowa a cikin mutane a Najeriya bayan shekaru 39. [1][6]
Farkon fitar da mpox daga Afirka ta hanyar mutanen da abin ya shafa ya faru ne a watan Satumba na shekarar ta 2018, lokacin da mutane uku da abin ya shafa suka yi tafiya zuwa Burtaniya da Isra'ila. [7]
A cikin shekarar 2021, an sami rahoton ɓullar mpox a Delta, Lagos, Bayelsa, Rivers, Edo, Babban Birnin Tarayya, Niger, da Ogun. [8]
Manazarta
↑ 1.01.1Yinka-Ogunleye, Adesola; Aruna, Olusola; Dalhat, Mahmood; Ogoina, Dimie; McCollum, Andrea; Disu, Yahyah; Mamadu, Ibrahim; Akinpelu, Afolabi; Ahmad, Adama; Burga, Joel; Ndoreraho, Adolphe; Nkunzimana, Edouard; Manneh, Lamin; Mohammed, Amina; Adeoye, Olawunmi (August 2019). "Outbreak of human monkeypox in Nigeria in 2017-18: a clinical and epidemiological report". The Lancet. Infectious Diseases. 19 (8): 872–879. doi:10.1016/S1473-3099(19)30294-4. ISSN1474-4457. PMC9628943Check |pmc= value (help). PMID31285143. S2CID195842553. Cite error: Invalid <ref> tag; name "Yinka2019" defined multiple times with different content
↑ (David R. ed.). OCLCEndyCheck |oclc= value (help). Invalid |url-access=Aronson (help); Missing or empty |title= (help)