Offishi mai tsarki na jakadanci a Ruwanda
Ofishin Jakadancin Mai Tsarki a Ruwanda. Yana cikin Kigali,Apostolic Nuncio na yanzu shine Archbishop Arnaldo S. Catalan, wanda Paparoma Francis ya nada a matsayin a ranar 31 ga Janairu 2022.Ofishin Jakadancin ga Jamhuriyar Ruwanda ofishin coci ne na Cocin Katolika a Argentina, mai matsayi na jakada nci. Ma'aikaciyar ta yi aiki wanda ya hada duka a matsayin jakadan Mai Tsarki ga shugaban Ruwanda,kuma a matsayin wakilai da tuntuɓar juna tsakanin manyan sarakunan Katolika na Rwanda da Paparoma. TarihiBayan wakiltar bukatunta ta hanyar jerin wakilai, Mai Tsarki ya kafa Nunciature zuwa Rwanda a ranar 6 ga Yuni 1964.[1] Offishin jakadanvin a shekarar 1949•Pietro Sigismondi(16 ga watan disanba 1949 [2] zauwa 27 ga watan satumba 1954) •Vito Roberti(13 ga watan oktoba zuwa 1962- 15 ga watan satunba 1965)[3] •Jean Émile André Marie Maury(11 ga watan yuni 1965-1967 •Amelio Poggi(27 ga watan mayu 1967[4] -27 ga watan nowanba 1969)[5] •William Aquin Carew(27 ga watan mayu 1969- 10 ga watan mayu 1974) •Nicola Rotunno(7 ga watan janairun shekarar 1975-13 ga watan aprelu shekarar 1978)[6] •Thomas Anthony White(27 ga watan mayu 1978-1 ga watan maris 1983) •Giovanni Battista Morandini(30 ga watan augusta 1983-12 ga Wotan satumba 1990) •Giuseppe Bertello (12 ga watan 1991-watan maris shekarar 1995) •Juliusz Janusz(25 ga watan maris-26 ga watan satunba 1998) •Salvatore Pennacchio (28 ga watan nuwanba 1998-20 ga watan satumba 2003) •Anselmo Guido Pecorari(29 ga watan nuwanba 2003-17 ga watan janairu 2008)[7] •Ivo Scapolo(17 ga watan janairu 2008-15 ga watan july 2011)[8] •Luciano Russo (16 ga watan febraru 2012-16 ga watan juni 2016)[9] •Andrzej Józwowicz(16 ga watan yuni 2017[10] - 28 ga watan maris 2022)[11] janairu 2022. - zuwa yanzu) •Arnaldo Catalan(28 ga watan Manazarta
Information related to Offishi mai tsarki na jakadanci a Ruwanda |
Portal di Ensiklopedia Dunia