Cardi B
![]() ![]() Belcalis Marlenis Almánzar, (An haife ta ne a ranar 11 ga watan Oktoba, shekarar 1992), anfi saninta da Cardi B, mawaƙiya ce ƴar ƙasar Amurka, tana rubuta waƙa tana rerawa a cikin salan waƙan zamani wato rap.[1] Ta kuma yi fice da salon waƙarta na kai tsaye acikin sauri da zafi. An haife ta kuma ta tashi a babban Birnin New York, ta kuma shahara a kafar yanar gizo inda tayi fice a kafafen sadarwa irinsu Vine da Instagram. A tsakanin shekara ta 2015 zuwa 2017, ta fito a wani shiri na gidan telebijin na VH1, mai suna Love & Hip Hop: New York, inda ta samu karfin gwiwar cigaba da fafutukar waƙa a yayinda ta saki waƙoƙi guda biyu, Gangsta Bitch Music, Vol. 1 (2016) da kuma Vol. 2 (2017). Waƙarta na studiyo na farko, mai suna Invasion of Nicki Minaj's Privacy (2018), ya haye na daya a jadawalin Billboard 200, kuma Billboard sun nada ta mawaƙiya rap mace ta farko a shekarun 2010s. HaihuwaAn haifeta ne a wani gari mai suna Manhattan, amma ta girma ne a garin Bronx, dake jihar New York[2] Farkon rayuwaSana'ar waƙaCardi B ta fara shahara ne a shekaran 2015 da kuma 2016.[3] Lamban girmaManazartaInformation related to Cardi B |
Portal di Ensiklopedia Dunia